Za Mu Biya Dukkan Malamai 3,000 Da Aka Dauka Aiki A Nasarawa Kudadensu

Za Mu Biya Dukkan Malamai 3,000 Da Aka Dauka Aiki A Nasarawa Kudadensu

Gwamnan Jihar Nasarawa, Abdullahi Sule ya ce; tabbas, ba tare da wata shakka ba, gwamnati za ta biya malamai 3000 hakkokinsu.

Gwamna Sule ya bayyana haka a lokacin da ya ke rantsar da sababbin kwamishinoni a ranar juma’a da ta gabata.

Gwamna Abdullahi Sule ya ce, abubuwan da muka…

Za Mu Biya Dukkan Malamai 3,000 Da Aka Dauka Aiki A Nasarawa Kudadensu …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*