
Masarautar Bauchi ta janye matakin da ta ɗauka na soke Hawan Daushe, inda yanzu ta tabbatar da cewa za a gudanar da bikin kamar yadda aka saba kowace shekara.
A baya dai masarautar ta nemi a ɗage hawan na bana, kuma Gwamna Bala Muhammad ya amince da hakan.
Sai dai, bayan ‘yan…
Za A Yi Hawan Daushe …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply