
Rundunar ‘yan sanda ta Rivers ta karyata rahotannin da ke cewa ‘yan ta’adda sun kai hari tare da kona gidan ministan Abuja, Nyesom Wike.SP Grace Iringe-Koko ta bayyana cewa ba a samu wani rahoto kan harin ba, tana mai cewa labarin kirkirarre ne don haddasa tashin hankali.Rundunar…
‘Yan Ta’adda Sun Kai Hari Ribas, Sun Ƙona Gidan Ministan Abuja? Bayanai Sun Fito …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply