
ABUJA, NIGERIA —
‘Ƴan kasar dai na ci gaba da kokawa bisa yadda Gwamnati ke ci gaba da kakaba musu sabbin haraji.
Masana tattalin arziki dai na ganin hakan wata barazana ce ga talakawan kasar da kudin shigar su bai taka kara-ya-karya ba, kuma hakan zai sa ƴan kasar su kauracewa ajiye…
Yan Najeriya Za Su Fara Biyan Harajin ₦200 A ATM …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply