
Babu shakka, da yawan jama’ar kasa, ba su da masaniyar sashen gwamnati da ya kere kowane sashi karfin-iko karkashin wannan tsari na Dimukradiyya.
A matakin jiha ne, ko a matakin kasa!. Da jama’ar kasa sun fahimci wannan tare da rike-wuta, watakil, da yanzu lamura sun sassautu, wajen samun…
‘Yan Majalisun Nijeriya: An Bar Jaki Ana Bugun Taiki! …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply