
Tsohon shugaban kasa Obasanjo ya koka kan yadda ‘yan ta’adda da masu shaye-shaye ke zama sarakuna a NajeriyaObasanjo ya ce yawancin sarakunan yanzu ba su da tarbiyya ko horo, kuma hakan na lalata darajar sarautaYa bayyana cewa wasu sarakuna ma na aikata ba daidai ba kamar satar akwatin…
‘Yan Jagaliya Aka Tara’: Obasanjo Ya Fadi Halayen Sarakuna da Ake Nadawa a Yanzu …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply