
‘Yan bindiga sun kai farmaki garin Janjala da ke Kagarko, jihar Kaduna, inda suka sace mutane 37, ciki har da Wakilin Fulani na yankinMaharan sun raba kansu gida uku, suna harbi ba kakkautawa, tare da kwashe shanu daga wuraren Fulani makiyaya da ke kusa da kauyenRundunar ‘yan sanda…
‘Yan Bindiga Sun Kai wa Fulani Makiyaya Hari, An Sace Basarake da Wasu Mutane 38 …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply