
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun kai hari a babban birnin tarayya a daren ranar Juma’a, 21 ga watan Maris 2025Ƴan bindigan sun yi awon gaba da wata babbar jami’ar sojin ruwa tare da wasu mutum biyu a yankin Mpape na birnin Abuja Jami’an tsaro sun bazama domin ganin sun kuɓutar da…
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari a Abuja, Sun Yi Awon Gaba da Babbar Soja da Wasu Mutane …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply