
Sakamakon manyan hare-hare ta sama da Isra’ila ta kaddamar a zirin Gaza, wakilin dindindin na kasar Sin dake MDD Fu Cong ya ce Sin ta yi matukar bakin ciki yadda aka lalata yanayin tsagaita bude wuta mai wahalar gaske da aka cimma a zirin Gaza. Kazalika, Sin na bayyana matukar damuwa,…
Wakilin Sin Ya Yi Allah Wadai Kan Sabon Yaki Da Isra’ila Ta Tayar A Zirin Gaza …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply