Wakilin Musamman Na Xi Ya Halarci Bikin Rantsar Da Shugabar Namibiya

Wakilin Musamman Na Xi Ya Halarci Bikin Rantsar Da Shugabar Namibiya

Wakilin musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, Peng Qinghua ya halarci bikin rantsar da shugabar kasar Namibiya Netumbo Nandi-Ndaitwah a birnin Windhoek, babban birnin kasar Namibiya a jiya Juma’a.

Peng, wanda kuma shi ne mataimakin shugaban zaunannen kwamitin majalisar wakilan…

Wakilin Musamman Na Xi Ya Halarci Bikin Rantsar Da Shugabar Namibiya …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*