
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce yana shirin yin magana da Shugaban Rasha, Vladimir Putin, domin tattauna batun kawo ƙarshen yaƙin Ukraine.
Trump ya bayyana haka yayin da yake cikin jirgin shugaban ƙasa, Air Force One, a hanyarsa ta komawa Washington daga Florida.
Ya ce yana…
Trump Zai Tattauna Da Putin Kan Kawo Ƙarshen Yaƙin Ukraine …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply