
Shugaban Amurka Donald Trump ya ba da umarnin rufe Gidan Rediyon Muryar Amurka (VOA) da ke samun tallafin gwamnati, bisa zarginsa da yada labaran son zuciya.
Wani babban jami’in fadar White House ya nakalto a kafar yada labara ta FOd News cewa “Muryar Amurka ba ta bin tafarkin Amurka…
Trump Ya Bayyana Dalilin Rufe Gidan Rediyon Muryar Amurka …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply