
Shugaba Bola Tinubu ya jinjina wa Majalisar Dokoki kan amincewa da dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas, inda ya bayyana cewar matakin zai taimaka wajen dawo da zaman lafiya bayan watanni da dama ana fama da rikicin siyasa.
Ya yaba wa Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da Kakakin…
Tinubu Ya Yaba Wa Majalisar Dokoki Kan Amincewa Da Dokar Ta-Ɓaci A Jihar Ribas …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply