
Shugaba Bola Tinubu ya bai wa mambobin jam’iyyar APC a Zamfara buhunan shinkafa 7,000 a matsayin kyautar azumin RamadanBello Matawalle ne ya kaddamar da rabon shinkafar a Gusau wanda shugaban APC na jihar, Alhaji Tukur Danfulani ya wakilce shiAn yi rabon ne don rage tsananin matsin…
Tinubu Ya Ware Ƴan APC a Jiha 1, Ya ba Su Buhunan Shinkafa 7,000 saboda Ramadan …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply