Tinubu Ya Naɗa Tsohon Hafsan Sojin Ruwa A Matsayin Mai Kula Da Jihar Ribas

Dakatar Da Gwamna Fubara: Tinubu Ya Naɗa Tsohon Hafsan Sojin Ruwa A Matsayin Mai Kula Da Jihar Ribas

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Bayis Admiral Ibokette Ibas (mai ritaya) a matsayin mai kula da Jihar Ribas, bayan ayyana dokar ta-baci a jihar.

 

Tinubu, ya ce; gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara da mataimakiyarsa, Ngozi Odu, da ɗaukacin ‘yan majalisar dokoki na jihar…

Tinubu Ya Naɗa Tsohon Hafsan Sojin Ruwa A Matsayin Mai Kula Da Jihar Ribas …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*