
Sokoto, Najeriya —
A Najeriya ana ci gaba da samun mabambantan ra’ayoyi dangane da batun rufe makarantun da wasu gwamnatoci suka yi a cikin wannan wata na Ramadan.
Gwamnatin jihar Kebbi da ke arewacin Najeriya, daya daga cikin jihohin da suka rufe makarantu ta ce, yin haka ba zai sauya…
Takaddamar Rufe Makarantu A Wasu Jihohin Arewacin Najeriya A Watan Ramadan …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply