
washington dc —
Dakarun rundunar sojin Najeriya ta 6, da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaron kasar, sun lalata haramtattun wuraren tace danyen man fetur 18, tare da kama mutane 17 da ake zargin barayin mai ne, da lalata kwale-kwalen zamani 10 da kuma kwato lita 25, 000 albarkatun man…
Sojojin Najeriya Sun Lalata Haramtattun Wuraren Tace Danyen Mai 18 A Neja Delta …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply