
Zamfara, Najeriya —
Da yake magana yau Alhamis a hedikwatar Rundunar tabbatar tsaro a yankin Arewa maso yammacin Najeriya da aka yi wa lakabi da “Operation Fasan Yamma”, laftanar janar Olufemi Oluyede ya sha alwashin cewa kwanakin da suka ragewa Turji a duniya kidayayyu ne, yana mai…
Sojoji Na Farautar Bello Turji Ruwa A Jallo …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply