
Bayan ficewarsa daga jam’iyyar LP zuwa APC, Valentine Ozigbo ya ce yana fatan Peter Obi zai bi sahunsa wajen sauya shekaValentine Ozigbo ya bayyana cewa ya tattauna da Obi kafin yanke shawarar ficewa daga LP, amma bai bukace shi da ya shiga APC ba Ozigbo ya ce rikicin cikin gida da ke…
Siyasar Najeriya: Ana Fatan Peter Obi Ya Sauya Sheka zuwa APC …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply