
Mai magana da yawun ma’aikatar cinikayya ta kasar Sin He Yongqian, ta ce kasar za ta aiwatar da matakai na kara daidaita manufar jawo jarin waje a shekarar nan ta 2025, da aiwatar da matakan bude kofa a karin sassa, da kyautata yanayin kasuwanci a fannin.
He Yongqian, wadda ta bayyana…
Sin Za Ta Kara Daidaita Matakan Jawo Jarin Waje …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply