
Ma’aikatar aikin gona ta kasar Sin ta mika tallafin wasu jirage marasa matuka 5 na kare shuka ga ma’aikatar noma ta kasar Zambia, a wani mataki na bunkasa noma a kasar dake kudancin Afirka.
An gudanar da bikin mika tallafin jiragen ne ranar Talata, a cibiyar nazarin harkokin noma ta…
Sin Ta Mika Tallafin Wasu Jirage Marasa Matuka Na Inganta Noma Ga Kasar Zambia …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply