
Rahotanni na nuni da cewa mataimakin shugaban malaman kungiyar Izala na kasa na biyu, Sheikh Saidu Hassan Jingir, ya rasuSheikh Saidu Hassan Jingir ya shafe shekaru yana karantar da addini a jihohi da dama kafin Allah ya masa rasuwaZa a yi jana’izarsa da misalin karfe 2:00 na rana bayan…
Shugaban Malamai a Izala, Sheikh Saidu Hassan Jingir Ya Rasu …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply