
Da yammacin jiya Litinin, babban sakatare na kwamitin kolin jam’iyyar kwaminis ta kasar Sin wato JKS Xi Jinping, ya ziyarci kauyen Zhaoxing na kabilar Dong dake gundumar Liping na yankin Qiandongnan na kabilun Miao da Dong mai cin gashin kansa na lardin Guizhou, don gano kokarin da…
Shugaban Kasar Sin Ya Jaddada Muhimmancin Nacewa Ga Samun Ci Gaba Mai Inganci Yayin Ziyararsa A Guizhou …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply