Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya isa birnin Lagos domin gudanar da bukukuwan kirsimeti da Sabuwar shekara.
Shugaban ya sauka a sashen musamman na filin jirgin saman Murtala Mohammed da ke Lagos da misalin karfe 3:23 na rana, a ranar Laraba, 18 ga Disamba.
Mai magana da…
Shugaba Tinubu ya isa Lagos don bukukuwan kirsimeti da sabuwar shekara …C0NTINUE READING >>>>