Shugaba Tinubu Ya Amince da Kafa Sababbin Jami’o’i 11 a Najeriya, An Jero Sunayensu

Shugaba Tinubu Ya Amince da Kafa Sababbin Jami'o'i 11 a Najeriya, An Jero Sunayensu

State House, Abuja – Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta amince da ƙirƙiro sababbin jami’o’ 11 masu zaman kansu ma’ana na kudi a faɗin ƙasar nan.

Gwamnatin karƙashin jagorancin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ta ba sababbin jami’o’in na kudi lasisin wucin gadi domin su fara aiki a…

Shugaba Tinubu Ya Amince da Kafa Sababbin Jami’o’i 11 a Najeriya, An Jero Sunayensu …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*