
Fitaccen mai koyi da shugaba Muhammadu Buhari, MC Tagwaye ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar APC zuwa SDPYayin sauya sheka, MC Tagwaye ya zargi APC da rashin biyayya ga manufofinta na farko da kuma rashin damawa da matasaHaka zalika ya kara da cewa SDP na da kyakkyawar manufa da ke…
SDP Ta Yi Babban Kamu, Mai Koyi da Buhari, MC Tagwaye Ya Hade da El Rufa’i …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply