
Kwanaki kaɗan bayan komawar Nasir Ahmad El-Rufai zuwa SDP, jam’iyyar ta fara zargin ana shirin murƙushe ƴan adawaSDP ta yi zargin cewa jam’iyyar APC na son amfani da ikon gwamnati wajen hana ƴan adawa sauya sheƙa zuwa cikinta ta hanyar yi musu barazanaJam’iyyar ta yi zargin cewa…
SDP Ta Tono Makarkashiyar da Gwamnatin APC Ke Shiryawa El Rufai …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply