
washington dc —
Kamfanin samarda hasken lantarki na Najeriya (TCN) ya bayyana cewa za’a samu daukewar hasken lantarki na sa’o’i 7 a wasu sassa na birnin tarayyar Najeriya, Abuja.
A sanarwar da ya fitar, babbar manajan TCN a kan huda da jama’a, Ndidi Mbah, tace sassan da al’amarin…
Sassan Abuja Za Su Kasance Cikin Duhu Na Sa’o’i 7 …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply