
Rundunar ‘yansandan babban birnin tarayya Abuja ta tabbatar da mutuwar mutane shida a fashewar tankar man fetur da ya afku a yankin Karu da ke Abuja a daren Laraba.
Rundunar ta kuma ce motoci 14 ne suka kone a mummunan hatsarin.
Kakakin rundunar ‘yansandan, SP Josephine Adeh,…
Rundunar ‘Yansanda Ta Tabbatar Da Mutuwar Mutane 6, Motoci 14 Sun Kone A Abuja. …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply