
Majalisar dokokin Jihar Rivers ta marabci dokar-ta-baci da Shugaba Bola Tinubu ya ayyana, tana mai dora laifi kan Gwamna FubaraShugaban majalisar, Martin Amaewhule, ya ce Fubara ya karya dokoki da dama, yana hana majalisa aiki yadda ya kamataAmaewhule ya ce matakin shugaban kasa yana da…
Rivers: Ƴan Majalisa Sun Fadi Matsayarsu kan Dokar Ta Ɓaci, Sun Fadi Mai Laifi …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply