
Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, ya sake kakabawa garuruwan Ifon da Ilobu dokar hana fita daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safeGwamnatin ta umarci sarki Olufon da na Olobu da sauran masu ruwa da tsaki su halarci taron sulhu a ranar AsabarRikici ya sake barkewa tsakanin al’ummomin biyu,…
Rikici Ya Barke, Gwamna Ya Tara Sarakuna bayan Sanya Dokar Hana Fita a Jiharsa …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply