
Babbar Kotun Tarayya a Lagos ta yi zama kan rikici da ake yi game da wa’azin watan Ramadan a babban masallacin jiharKotun ta umarci bangarorin da ke rikici kan wa’azin Ramadan a babban masallacin su kiyaye doka tare da zaman lafiyaMai shari’a, Ambros Lewis-Alagoa ya ce tun da babu…
Rigima kan Wa’azin Ramadan a Masallacin Juma’a Ta Yi Tsami, Kotu Ta Shiga Tsankani …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply