
Sanata Abdulazeez Yari ya raba kayan abinci ga mabukata a fadin jihar Zamfara domin saukaka musu wahala a watan RamadanKayan abincin da suka hada da shinkafa, gero, masara da sukari za a rabawa jama’a a kananan hukumomi 14 na jiharBiyo bayan lamarin, jama’a sun nuna godiya ga Sanata…
Ramadan: Sanata Ya Share Hawaye ga Talakawa da Ya Raba Tirelar Abinci 496 …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply