
Sheikh Isa Ali Pantami ya nuna damuwa kan rikicin sarautar Kano da ake tsakanin Aminu Ado Bayero da Muhammadu Sanusi IIMalamin ya ce ba a taba tunanin za a ga haka a Kano ba, ya bukaci mutane su rika hakuri don samar da mafita Sheikh Pantami ya kuma koka kan yadda tarbiyya da tattalin…
Pantami Ya Magantu bayan Aminu Ado da Sanusi II Sun Sanar da Lokutan Idi a Kano …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply