NDLEA Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Madugun Fataucin Kwayoyi Ne Bayan Shafe Shekaru 17 Yana Buya

NDLEA Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Madugun Fataucin Kwayoyi Ne Bayan Shafe Shekaru 17 Yana Buya

washington dc — 

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta bayyana cewa ta kama wani mutum da take zargin madugun fataucin kwayoyi ne, Ogbonnaya Kevin Jeff, a maboyarsa dake Legas.

A cewar sanarwar da mai magana da yawun ndlea, femi babafemi, ya fitar, kamen…

NDLEA Ta Cafke Wani Da Ake Zargin Madugun Fataucin Kwayoyi Ne Bayan Shafe Shekaru 17 Yana Buya …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*