Nan Kusa Ƴan Majalisun NNPP Za Su Koma APC

Nan Kusa Ƴan Majalisun NNPP Za Su Koma APC

Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa wasu ‘yan majalisar dokoki na jam’iyyar NNPP za su sauya sheka zuwa APC nan ba da daɗewa ba.

Ganduje ya yi wannan furuci ne a wani taron APC da aka gudanar a Kano ranar Lahadi, yayin da Mataimakin…

Nan Kusa Ƴan Majalisun NNPP Za Su Koma APC …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*