
washington dc —
Gwamnatin Najeriya ta bukaci babbar kotun tarayya dake Abuja ta tilastawa kamfanin musayar kudaden kirifto, Binance Holdings Nigeria, ya biyata dala biliyan 79.51 da Naira miliyan 231 saboda zargin cewa ayyukansa a kasar sun janyo mata asarar tattalin arziki.
A yau Laraba,…
Najeriya Ta Sake Maka Binance A Kotu Ta Na Neman $81.5bn …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply