
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya shaida cewar ya cire tallafin mai ne domin kare makoman al’umman da za su zo nan gaba wato matasa Nijeriya.
Shugaba Tinubu ya shaida hakan ne a wajen kaddamar da kwamitin shirya babban taron matasa na kasa domin budada hanyoyin janyo matasa cikin…
Na Cire Tallafin Mai Ne Domin Kare Makomar Matasan Nijeriya —Tinubu …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply