
FCT Abuja – Rahotanni suj nuna cewa wat tankar gas ta tarwatse a gadar Karu da ke kan titin Abuja-Nyanya-Keffi a babban birnin tarayya Abuja jiya Laraba 19 ga watan Maris.
Lamarin ya faru ne da yammacin Laraba, inda motoci da dama suka ƙone, wanda ya sa aka fara fargabar yuwuwar asarar…
Mutane da Dama Sun Mutu da Wata Tanka Ta Yi Bindiga a Tsakiyar Mutane a Abuja …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply