
Yusuf Abdullahi Ata bai ji daɗin sukar da Nasir El-Rufai ya yi wa gwamnatin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu baƘaramin ministan na gidaje da ci gaban birane ya bayyana cewa har yanzu El-Rufai na jin haushi ne saboda bai samu muƙami ba a gwamnatiYa nuna cewa gwamnatin Shugaba Tinubu…
Ministan Tinubu Ya Caccaki El Rufai kan Sukar gwamnatin APC, Ya Lissafo Laifukansa a Kaduna …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply