Mene Ake Kitsawa?: Barau Ya Gana da Baffah Bichi da Tsohon Kwamishinan Abba Kabir

Mene Ake Kitsawa?: Barau Ya Gana da Baffah Bichi da Tsohon Kwamishinan Abba Kabir

Tsohon Sakataren Gwamnatin Kano, Dr. Abdullahi Baffa Bichi, da Muhammad Diggol sun kai ziyara ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa a AbujaSanata Barau Jibrin ya bayyana muhimmancin haɗin gwiwa wajen cimma cigaba mai ɗorewa a Kano da Najeriya baki ɗayaTaron ya kasance wani bangare…

Mene Ake Kitsawa?: Barau Ya Gana da Baffah Bichi da Tsohon Kwamishinan Abba Kabir …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*