
An rattaba hannun yarjejeniya tsakanin Mayankar dabbobi ta Jurassic da kuma Shirin Bunkasa Kaya (CDI), domin a rika fitar da nama zuwa kasuwar Saudiyya.
Wannan yarjejeniya mai matukar muhimmanci, ta saita Nijeriya wajen kokarin kara samar da wadatacce kuma ingantaccen nama da za a rika…
Mayankar Dabbobi Ta Jurassic Ta Yi Hadin-gwiwa Da Shirin CDI …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply