
Tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’i ya ce Olusegun Obasanjo ya fi gaskiya a rikicinsa da Atiku Abubakar El-Rufai ya ce ba siyasa ba ce ta haifar da goyon bayansa ga Obasanjo inda ya bayyana cewa babu wata rashin jituwa tsakaninsa da AtikuEl-Rufa’i ya ce ya goyi bayan Bola…
Matsalar Obasanjo da Atiku: Kalaman El Rufai Sun ba da Mamaki kan Rigimarsu a Baya …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply