Matasa 4 Sun Yi Garkuwa Da Yaro, Sun Kashe Shi A Bauchi

‘Yansanda Sun Kama Mutum 245 Da Miyagun Kwayoyi Da Makamai A Abuja

Rundunar ‘yansandan Jihar Bauchi, ta kama wasu matasa huɗu da ake zargi da garkuwa da kuma kashe wani yaro mai shekara shida, Shuaibu Safiyanu, a ƙauyen Sade da ke Ƙaramar Hukumar Darazo.

LEADERSHIP Hausa ta samu rahoto cewa mahaifin yaron, Safiyanu Abdullahi, ya kai ƙorafin…

Matasa 4 Sun Yi Garkuwa Da Yaro, Sun Kashe Shi A Bauchi …C0NTINUE READING >>>>

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*