
Snaata Barau Jibrin ya ayyana goyon bayansa ga kudirin kirkiro jihar Karaɗuwa wacce za a cire daga jihar Katsina a Arewa maso YammaMataimakin shugaban majalisar dattawan ya ce zai haɗa kai da Sanata Muntari Ɗandutse wajen tabbatar da an cimma burin kirkiro jiharSanata Muntari…
Mataimakin Shugaban Majalisa Ya Goyi Bayan Kudirin Kirkiro Jiha 1 a Arewa, An Faɗi Sunanta …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply