
Ci gaba da mayar da manyan makarantun jihohi zuwa jami’o’in gwamnatin tarayya tare da sake kafa wasu sabbi da gwamnatin tarayya ke yi, na ci gaba da shan suka a wajen wasu masu ruwa da tsaki.
Adadin jami’o’in gwamnatin tarayya a wannan kasa, ya haura 63.
Yayin da ake kokarin…
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Gargadi Gwamnatin Tarayya Kan Samar Da Karin Jami’o’i …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply