
Malamai 207 da aka dakatar a Jihar Zamfara, sakamakon sakaci da aiki da kuma masu dalilai sun mika takardar neman afuwa ga gwamnatin jihar, ta hannun kwamishinan ilimi da kimiya, Hon Wadatau Madawaki.
Idan dai za a iya tunawa, a watan satumbar shekarar da ta gabata ce gwamnatin Jihar…
Malaman Da Aka Dakatar 207, Sun Mika Takardar Neman Afuwa Ga Gwamnatin Zamfara …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply