
Tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya bayyana damuwarsa kan yadda malaman addini ke ci gaba da shiga harkokin siyasa, inda ya bayyana cewa malaman addini a yanzu suna da tasirin gaske kan masu zabe da kuma harkokin siyasa.
Lamido ya bayyana hakan ne a cikin wani faifan…
Malamai Suna Takara Da ’Yan Siyasa Wajen Neman Mulki –Sule Lamido …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply