
Washington D.C. —
Sanata Natasha Akpoti Uduaghan ta mika wa Majalisar Dattawa takardar korafi kan zargin da ta yi wa Shugaban Majalisar, Godswill Akpabio, cewa ya ci zarafinta, amma Shugaban Kwamitin jin koke-koke da kula da da’a, ladabi da kare hakkokin ‘yan Majalisar, Neda Imasuen ya yi…
Majalisar Dattawa Ta Yi Watsi Da Korafin Natasha …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply