
Majalisar Wakilai ta Tarayya ta umarci hukumar kula da sadarwa a Nijeriya (NCC) da ta rufe dukkanin shafukan batsa a lungu da sakona a fadin kasar nan domin dakile aikata ashsha da fasadi.
Majalisar tana son kuma hukumar ta tursasa kamfanonin sadarwa da su rufe irin wadannan shafukan…
Majalisa Ta Umarci NCC Ta Rufe Dukkanin Shafukan Intanet Na Batsa A Nijeriya …C0NTINUE READING >>>>
Leave a Reply